UDUS Open Educational Resources

BA M BANCI DA KAMANCE TSAKANIN MIYAR GARGAJIYA DA TA ZAMANI.

Show simple item record

dc.contributor.author USMAN BAZZAH, HASSAN
dc.date.accessioned 2017-11-15T10:48:41Z
dc.date.available 2017-11-15T10:48:41Z
dc.date.issued 2015-09
dc.identifier.uri http://hdl.handle.net/123456789/706
dc.description.abstract Bambanci da kamance tsakanin miyar gargajiya da ta zamani. Bugu da qari, na yi qoqarin karkasa wannan aikin har zuwa babi huxu (4 ). A babi na farko na yi qoqarin gabatar da littafin, abin da Hausa wa ke kira waiwaye adon tafiya, wa to bitar ayyukkan da suka gabata. Na kalli wasu ayyukkan da Magabata suka yi a kan sana’o ' in Hausawa domin ganin inda suka tsaya da kuma dacewa da ci gaba da wannan bincike. Bayan wannan kuma, na yi qoqarin nuna hanyoyin da wannan aikin nawa ya bi domi n s a mun haske na ci gaba da bincike. Daga nan kuma sai muhallin bincike wato iyakokin da wannan bincike zai tsaya , sai kuma muhimmancin bincike duk domin ganin kwalliya ta biya kuxin sabulu. en_US
dc.language.iso other en_US
dc.subject Department of Nigerian Languages en_US
dc.title BA M BANCI DA KAMANCE TSAKANIN MIYAR GARGAJIYA DA TA ZAMANI. en_US
dc.type Other en_US


Files in this item

This item appears in the following Collection(s)

Show simple item record

Search UDUS-OER


Advanced Search

Browse

My Account