Abstract:
Bambanci da kamance tsakanin miyar gargajiya da ta zamani. Bugu da qari, na
yi qoqarin karkasa
wannan aikin har zuwa
babi huxu (4
). A babi na
farko
na yi
qoqarin gabatar da littafin,
abin
da Hausa
wa
ke kira waiwaye adon tafiya, wa
to bitar ayyukkan
da
suka gabata.
Na kalli wasu ayyukkan da Magabata
suka yi a
kan
sana’o
'
in Hausawa domin ganin inda suka tsaya da kuma dacewa
da
ci
gaba da wannan bincike. Bayan wannan kuma, na
yi qoqarin nuna
hanyoyin da
wannan aikin nawa ya bi domi
n
s
a
mun haske na ci
gaba da bincike. Daga nan kuma sai muhallin bincike wato iyakokin
da wannan bincike zai tsaya
,
sai kuma muhimmancin bincike duk
domin ganin kwalliya ta biya kuxin sabulu.