UDUS Open Educational Resources

TSAFI KO MAGANI: TAKAITACCEN NAZARIN KAN - GIDA DA NAU’O’INSA A KASAR KWATARKWASHI

Show simple item record

dc.contributor.author Rabiu, Alhaji
dc.date.accessioned 2017-11-06T15:56:27Z
dc.date.available 2017-11-06T15:56:27Z
dc.date.issued 2014-10
dc.identifier.uri http://hdl.handle.net/123456789/435
dc.description.abstract Babban burin wannan nazarin shi ne na bin s awun ]aya daga cikin nau’o’in bautar gargajiya da Hausawa suke aiwatarwa. Wannan bautar ita ce, ta kan - gida. Don samun sau}in gudanar da nazarin an kasa aikin zuwa babuka biyar. Ga yadda aka shirya gudanar da binciken a kowane babi. A babi na ]aya bayan s himfi]a sai aka gudanar da bitar ayyukan da masana da manazarta suka gudanar. Bayan an kammala nazartar ayyukan sai aka sami dalilin da ya haifar da gudanar da wannan nazarin, saboda ba a sami wani aiki da ya yi daidai da wannan nazarin ba ko da ta take ko farfajiyar da aka ke~e wa aikin. An kawo hanyoyin da aka bi don samun nasarar kammala binciken. An bayyana irin mahimmancin da binciken yake da shi bayan an kammala shi, daga nan sai aka na]e babin. en_US
dc.language.iso en en_US
dc.subject Department of Nigerian Languages en_US
dc.title TSAFI KO MAGANI: TAKAITACCEN NAZARIN KAN - GIDA DA NAU’O’INSA A KASAR KWATARKWASHI en_US
dc.type Other en_US


Files in this item

This item appears in the following Collection(s)

Show simple item record

Search UDUS-OER


Advanced Search

Browse

My Account