Abstract:
Babban burin wannan nazarin shi ne na bin s
awun ]aya
daga cikin nau’o’in bautar gargajiya da Hausawa suke
aiwatarwa. Wannan bautar ita ce, ta kan
-
gida. Don samun
sau}in gudanar da nazarin an kasa aikin zuwa babuka biyar. Ga
yadda aka shirya gudanar da binciken a kowane babi.
A babi na ]aya bayan s
himfi]a sai aka gudanar da bitar
ayyukan da masana da manazarta suka gudanar. Bayan an
kammala nazartar ayyukan sai aka sami dalilin da ya haifar da
gudanar da wannan nazarin, saboda ba a sami wani aiki da ya yi
daidai da wannan nazarin ba ko da ta take ko
farfajiyar da aka
ke~e wa aikin. An kawo hanyoyin da aka bi don samun nasarar
kammala binciken.
An bayyana irin mahimmancin da binciken
yake da shi bayan an kammala shi, daga nan sai aka na]e babin.