UDUS Open Educational Resources

NAZARIN JIGOGIN WA KOKIN SOYAYYA NA SADI SIDI SHARIFAI

Show simple item record

dc.contributor.author Idris Bello, Ibrahim
dc.date.accessioned 2017-11-06T15:18:11Z
dc.date.available 2017-11-06T15:18:11Z
dc.date.issued 2015-10
dc.identifier.uri http://hdl.handle.net/123456789/424
dc.description.abstract A } alla akwai fannoni uku manya na nazari a harshen Hausa. F annonin su ne abin da ya shafi ilimin kimiyar harshe, da adabi , da kuma fannin al’adu. Abin da za a yi aiki a kansa yana }ar}a shin fannin adabi ne, wato wa}a. Wa}a ta ka su zuwa gida biyu, rubutacciya da ta baka. Rubutacciyar wa}a ta samu ne bayan Bahaushe ya iya karatu da rubutu, amma wa}ar baka ta ]a]e da samuwa wa to ta jima a cikin adabin Bahause. Akwai ire – ire na wa}o}in bak a da dama, wa]anda suka ha]a da, Wa} o}in ma ta, da wa}o}in ban dariya da kuma, wa}o}in soyayya. A kan wa}o}in Soyayya za a gudanar da wannan bincike , a inda za a ra~e cikin wa}o}in S adi Sidi S harifai na Soyayya, wa]anda suke na baka ne. en_US
dc.language.iso en en_US
dc.subject Department of Nigerian Languages en_US
dc.title NAZARIN JIGOGIN WA KOKIN SOYAYYA NA SADI SIDI SHARIFAI en_US
dc.type Other en_US


Files in this item

This item appears in the following Collection(s)

Show simple item record

Search UDUS-OER


Advanced Search

Browse

My Account