Abstract:
A
}
alla akwai fannoni uku manya na nazari a harshen
Hausa.
F
annonin su ne
abin da ya shafi ilimin kimiyar harshe, da
adabi
, da
kuma
fannin al’adu. Abin da za a yi aiki a kansa yana }ar}a
shin fannin adabi ne,
wato wa}a. Wa}a
ta ka
su zuwa gida biyu, rubutacciya da ta baka.
Rubutacciyar wa}a
ta samu ne bayan Bahaushe ya iya karatu da rubutu,
amma wa}ar baka ta ]a]e da samuwa wa
to ta jima a cikin adabin
Bahause.
Akwai ire
–
ire na wa}o}in bak
a da dama, wa]anda suka ha]a da,
Wa}
o}in ma
ta, da wa}o}in ban
dariya da kuma, wa}o}in soyayya. A
kan wa}o}in Soyayya za a gudanar
da
wannan bincike
, a inda za a ra~e cikin
wa}o}in
S
adi
Sidi S
harifai na Soyayya, wa]anda suke na baka ne.