dc.description.abstract |
Wannan aiki mai taken ‘Ha]ejantattun Kalmomi Da Zantuka Na
Musamman’, kamar yadda sunan ya
nuna
, aikin ya dogara ne kan kalmomi
da zantuka
wa
xa
nda
suka ke~anta ga karin harshen Ha]ejanci.
An kasa
wannan aiki zuwa gida biyar. Kowane kashi babi ne mai zaman kansa. A
babi na
xaya
gabatarwa ce ta aikin baki
xaya
, a cikin babin an
kawo bitar
ayyukan da suka gabata da dalilin bincike da muhimmancin binci
ke da
hanyoyin gudanar da bincike da faxin bincike sannan naxewa. A babi na
biyu, an gabatar da bayanai a kan ma’anar harshe da ma’anar karin harshe
da rabe
-
raben karin harshe da kuma dalilan da suka haifar da karin harshe
sannan naxewa.
A babi na uku
an k
awo bayanai a kan mene ne Haxejanci
da su waye Haxejawa da ina ne Haxeja da kuma Haxejantattun kalmomi da
suka shafi zantukan yau da kullum da waxanda suka shafi sassan jikin xan
Adam da waxanda suka shafi dabbobi da tsuntsaye da waxanda suka shafi
abinci
da waxanda suka shafi abubuwa na yau da kullum da waxanda suka
shafi sarauta da kuma waxanda suka shafi sunayen mutane, sannan aka
naxe babin. Babi na huxu ya kawo bayani a kan nau’o’in jimlolin Hausa
kamar sassauqar jimlar Hausa da jimlar korewa da jimlar
tambaya da kuma jimlar umarni, daga nan sai aka naxe babin. Sai kuma babi na biyar wanda
a cikinsa aka kammala aikin gaba xayansa. A qarshe gaba xaya an kowa
manazarta sannan rataye. |
en_US |