dc.description.abstract |
Sha
’a
n
in kasuwanci sha’ani ne mai matu}ar muhimmancin
gaske ga rayuwar al’ummar Hausawa baki ]aya. Ita kuwa kasuwa
muhalli ne da ake saye da sayarwa domin
b
i
ya
n
wasu bukatoci na
rayuwar yau da kullum. Wannan bincike mai taken “Tasirin ‘Yar
Kasuwa ga Al’ummar
Hausawan
Sifawa”. Za a yi }o}arin bayani
n
irin rawar da ‘yar kasuwa ta taka wurin bun}asa tattali arziki
al’ummar Hausawa a garin Sifawa.
A }o}arin cim
ma manufar wannan aiki
,
an kasa aikin zuwa
manya
-
manyan sassa (babi) guda biyar domin samun saukin aikin
kamar haka. A babi na farko mai suna gabatarwa yana da }ananan
sassa guda shida, wa]anda suka ha]a da sashe mai lamba 1.0
Gabatar
wa
da 1.1 Bitar ayyukk
an da suka gabata da 1.2 Hujjar ci
gaba da bincike da 1.3 Hanyoyin gudanar da bincike da 1.4 Muhallin
bincike, da 1.5 Manufar bincik
e
sai 1.6 Na]ewa. |
en_US |